Jiragen Yakin Israel Kusan 90 Sunyi Ruwan Bama-Bamai A Gaza Cikin Dare

Shugaban Sojin Sama na Isra’ila, Birgediya Gilad Keinan, ne ya fadi hakan yayin da rahotanni ke cewa hare-haren sun kai wani matakin da ba a taba gani ba. Ana iya ganin harasan wuta na tashi zuwa sararin samaniya – da alama suna amfani da bama-bamai ne daban-daban in ji wakilin BBC Rushdi Abualouf

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button